Tattaunawa:Suru L'ere

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Double translation[gyara masomin]

Aslm @A Sulaiman Z naga na fassara wannan makalar, amman kazo ka dada fassara akai, wanda hakan kan rusa fassarar da nayi !. Don Allah ku riƙa diba makala ko an fassara ta kafin ku fassara. Nagode. BnHamid (talk)