Jump to content

Tanko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tanko Armor jarumin

Suna ne da ake bawa Ɗa namiji da aka haifa a bayan haihuwar ƴaƴa Mata biyu zuwa sama.