Tantakwashi
Appearance
Tantakwashi[1] ya kasance wani sashe ne mai taushi acikin Kashi dake sashen Kashin dabba musamman a kasar hausawa,[2] ana amfani da shi wajen dafa miya. Kuma baya bata hakori wajen tauna shi domin yanada taushi sosai .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://cookpad.com/ng/search/tantakwashi
- ↑ https://www.google.com/imgres?imgurl=https://img-global.cpcdn.com/recipes/68b411b346320482/1200x630cq70/photo.jpg&imgrefurl=https://cookpad.com/in/recipes/6624373-silalen-tantakwashi&h=630&w=1200&tbnid=E4_zly7jT-OAGM&q=Tantakwashi&tbnh=79&tbnw=150&usg=AI4_-kTFlyvdHcJcerw1maOQbn3eYAAUPw&vet=1&docid=NzBYparWiX1NPM&client=ms-opera-mini-android&sa=X&ved=2ahUKEwiG_eKG9fH_AhWHyaQKHX19CjEQ9QF6BAgJEAQ