Jump to content

Tarihin Phoenicia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tarihin Phoenicia
aspect of history (en) Fassara
Phoenicia

Tarihin Phoenicia Phoenicia tazo ne sakamakon faduwar wasu al'adu lokacin Bronze age da ya wuce. Sun shafe lokaci mai tsawo wajan kafa kasuwaci mai inganci da ya dauki miliyoyin shekaru. Inda suka mamaye ko ina a fannin kasuwanci. Hakan ya taimaka sosai inda aka samu jituwa da wasu kabilun dake kasar Masar, Greece da kuma Mesopotami.

Herodotus sunyi amanna cewa Phoenicians sun samo asali daga Bahrain. Kuma mutumin Jamus na karni 19th ya yadda da wannan maganar da akayi wato Arnold Heereen, inda ya lura cewa masanan Greek sunyima island guda biyu suna sune; Tylos da Aradus.

edit

KITTO, John (1851). A Cyclopedia of Biblical Literature. Adan and Charles Black.

Malaspina, Ann (2009). Lebanon. Infobase Publishing. ISBN 978-1-4381-0579-6.

Aubet (2001), p. 17.

"Phoenicia". Ancient History Encyclopedia. Retrieved 2017-08-09.

Quinn (2017), pp. 201–203.

Quinn 2017, p. 16.