Jump to content

Tarin Fuka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Video (Script)

Tarin fuka ko tarin (TB) cuta ce da ake samu daga ƙwayoyin cutar da ake kira da Mycobacterium tuberculosis (MTB),sau da yawa tarin TB na iya haifar mastala ga huhun dan adam da sauran bangarorin jiki. Kawar da TB ya ƙunshi bincika waɗanda suke da haɗari sosai, ganin da wuri da kuma yin rigakafi da kuma bama mutane.

Gaba daya,alamomin TB sun kunshi yawan jin sanyi,zazzabi,rashin cin abinci, rage nauyin jiki da kuma yawan gajia.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.