Tashar Jirgin Kasa Ta Gwarighat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tashar Jirgin Kasa Ta Gwarighat
Wuri
Coordinates 23°07′N 79°56′E / 23.11°N 79.94°E / 23.11; 79.94
Map
History and use
Mai-iko Indian Railways (en) Fassara
Manager (en) Fassara Nagpur SEC railway division

Gwarighat tashar jirgin ƙasa ƙaramar tashar jirgin ƙasa ce a garin Jabalpur, Madhya Pradesh. Dake ƙasar india. Lambar sa itace GRG. Yana hidiman garin Jabalpur. Tashar ta kunshi wasu dandamali guda biyu, kuma babu daya daga cikinsu wanda ke da tsari mai kyau. Ba shi da kayan aiki da yawa da suka hada da ruwa da tsafta.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]