Tattaunawa:Auwalu Abdullahi Rano
Appearance
(an turo daga Tattaunawa:AUWALU ABDULLAHI RANO)
AUWALU ABDULLAHI RANO
An haifi Auwalu Abdullahi Rano wanda aka fi sani da A. A. Rano 9 ga Yuni, 1944 a garin Lausu dake Karamar Hukumar Rano dake Jahar Kano, Najeriya. Ya fito daga kabilar Hausa-Fulani. Shahararren Dan-kasuwa ne. Shine Shugaban A.A Rano Group. Shugaban sufurin jirgin sama na Rano Air. ``
Fara tattaunawa akan Auwalu Abdullahi Rano
Shafukan tattaunawa wuri ne da mutane ke tattaunawa a Wikipedia mafi kyan zamanta shi ne. Shi ne zaku iya amfani da shafin dan fara tattaunawa da wasu akan yadda zaku inganta Auwalu Abdullahi Rano.