Jump to content

Tattaunawa:Auwalu Abdullahi Rano

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

AUWALU ABDULLAHI RANO

An haifi Auwalu Abdullahi Rano wanda aka fi sani da A. A. Rano 9 ga Yuni, 1944 a garin Lausu dake Karamar Hukumar Rano dake Jahar Kano, Najeriya. Ya fito daga kabilar Hausa-Fulani. Shahararren Dan-kasuwa ne. Shine Shugaban A.A Rano Group. Shugaban sufurin jirgin sama na Rano Air. ``