Tattaunawa:Amir Muhammad Harbo
Appearance
makalar tana da ma'ana idan ana bukatar a gyara tane to zan gyara. 2C0F:2A80:48:5610:444C:CDFC:93CF:70D3 15:09, 5 ga Yuni, 2024 (UTC)
- Na rubuta makalar nan tana bayani ne akan wani matashi dan gwagwamarya kuma sananne ne a jahar Jigawa , makalar zata temakawa matasa wajen samun baya nan sa cikin sauki, hakan kuma yana da amfani domin zai sa suyi koyi da rayuwar sa , ko kuma ace zasu dada samun bayanai akan rayuwar sa domin su dada inganta tasu rayuwar. Aisha Saleh Fantai (talk) 15:30, 5 ga Yuni, 2024 (UTC)