Tattaunawa:Gurbataccen yanayi
Appearance
Ayyukan gurbata ko yanayin gurbatacce musamman gurbatar muhalli ta abubuwa masu cutarwa. Zubewar mai tana kawo gurbatar ruwa yasa halittun ruwa suna mutuwa. Saboda ayyukan mutane kuma wani nau'i ne na gurbatar yanayi.
Gurbatar yanayi yana faruwane saboda iskar mara kyau, ruwa mara kyau, gurbataccen abinci ko abun sha da sauransu suna cutar da mutane baki daya. Musaddiq77 (talk) 08:11, 17 Satumba 2023 (UTC)