Jump to content

Tattaunawa:Kosare language

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Goge Shafi[gyara masomin]

Salam, ya kamata editoci su dinga lura da abubuwan da zasu dinga fassarawa akaran kansu, suma kuma ya kamata admins su bada kaimi wajen binciko irin wandannan Maqalar domin jaw hankali da bayanai ma editoci da kuma bunqasa hanyar gyara da wayar dakan editocin Musa Vacho77 (talk) 10:20, 21 Mayu 2024 (UTC)[Mai da]