Tattaunawa:Luca Pacioli

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yadda zamu inganta wannan shafi na Luca Pacioli[gyara masomin]

Shafun Luca Pacioli Yana bukatan Kara inganta shi

Inasan mu hadu mu Kara inganta don cigaban Hausa Wikipedia duba da irin muhimmanci sa a fannin lissafin kudi Wanda abunda na karanta kenan. Ko wani masanin lissafin kudin a fadin duniya wannan ne baban shi.

Nagode

Sai naji daga yanuwa editoci. Iliyasu Umar (talk) 12:57, 19 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]