Jump to content

Tattaunawa:Turai (suna)

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Turai/Yurofa

[gyara masomin]

Akwai ƙalubale da zamu fuskanta da wannan kalma ta "Turai" idan muka shiga aikin fassara ilimin kimiya izuwa harshen Hausa. Ina bayar da shawara da muyi amfani da "Yurofa" domin nuni ga nahiyar wadda Hausantacciyar kalma ce ta "Europe". Wannan ba yana nufin a goge kalmar turan ba, amma ayi amfani da kalmar Yurofa a wajen fassara ayyukan kimiya domin sauƙaƙa abubuwa da kuma gudun samun saɓani. Jzk. Goni Balewa (talk) 13:34, 18 ga Yuni, 2022 (UTC)[Mai da]