Jump to content

Tattaunawa:Yaren Mpade

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Saka manazarra[gyara masomin]

Salam, ya kamata edita ya dinga dagewa yayin fassara da saka manazarta domin yadda maqala keda Mahimmanci haka manazarta ma yake dashi Musa Vacho77 (talk) 10:24, 21 Mayu 2024 (UTC)[Mai da]