Tattaunawar user:Abuse filter
How we will see unregistered users
[gyara masomin]Ya!
Kun sami wannan sakon ne saboda kuna daga cikin admin a Wikimedia wiki.
A sanda wani yayi gyara a Wikimedia wiki ba tare da sun shiga akwatin su ba yau, mu kan nuna adireshin su na IP. Kamar yadda kuka riga kuka sani ba zamu iya cigaba da hakan ba a nan gaba. Wannan yarjejeniya ce daga sashen shari'a na Gidauniyar Wikimedia, saboda tsarin gudanarwa na kariya akan layi sun canza.
A madadin IP zamu nuna sifar nuniya. Ku amatsayin admin zaku cigaba da ganin IP din. za'a samar da sabuwar wani hakki na user right ga wadanda ke son ganin cikakken IPs na wadanda basu yi rijista ba domin tunkaran batanci, cin-zarafi da spam ba tare da zama admins ba. Patrollers su ma zasu iya ganin wani bangare na IP koda bada wani hakki na user right ba. kuma dai muna aiki akan inganta ababen aiki dan taimakawa.
Idan baku taɓa gani ba kafin nan, zaku iya karanta ƙarin bayani a Meta. Idan kuna son ganin baku rasa sauye-sauyen fasahohin mu ba a Wikimedia wikis, zaku iya subscribe zuwa wasiƙar mako na fasaha.
Muna da hanyoyi biyu da aka bijiro wannan sifar na iya aiki. Zamu ji daɗin ji daga gare ku a Ina ne kuke tunanin zai yi maku aiki mai kyau da wiki ɗin ku, a yanzu da nan gaba.Kuna iya sanar da mu a shafin tattaunawa. Kuna iya rubutawa a harshen ku. Shawarwarin an bada sune a Oktoba kuma zamu fidda matsaya a ranar 17 Janairu.
Godiya gare ku. /Johan (WMF)
18:15, 4 ga Janairu, 2022 (UTC)