Jump to content

Tattaunawar user:Firdausiey12

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sauyi (Basil Jamey zuwa Basil James)

[gyara masomin]

Assalam,

Da fatan kina lafiya. Muna godiya da gudummawar ki. Wannan mukalar Basil Jamey da kika kirkira akwai gyara sosai.. Da farko dai daga taken mukalar wato ''title'' har zuwa bayanan da ke ciki. Idan kina bukatar karin haske game da yadda ake gyara Wikipedia kina iya tuntuba ta ko wani kwararren edita Patroller>> 16:28, 28 ga Yuli, 2024 (UTC)[Mai da]

Renfrewshire

[gyara masomin]

Assalam,

Wannan mukalar Renfrewshire bashi da ma'ana ko kuma ba'a rubuta ta da tsari na shafukan Wikipedia ba, saboda haka za'a goge shi idan ba'a gyara shi ba. Patroller>> 21:10, 15 ga Augusta, 2024 (UTC)[Mai da]

Aberdeen

[gyara masomin]

Assalam,

Wannan mukalar Aberdeen da kike kirkira inaga akwai gyara saboda akwai shi a WIkipedia na Turanci https://en.wikipedia.org/wiki/Aberdeen kuma gari ne. Akwai gyararraki da yawa pls. Idan baki iya editing ba ki daina pls. Ba haka ake sanya manazarta ba (reference) kuma ba haka ake rubuta article ba a Wikipedia. Zan yi blocking dinki idan baki daina ba. Patroller>> 21:38, 15 ga Augusta, 2024 (UTC)[Mai da]

Hattara

[gyara masomin]

Assalam,

@Firdausiey12, ba haka ake kirkirar mukala ba a Wikipedia - Aberdeen. Ki nema karin haske a kan hakan dan Allah. Saboda kina kirkirar abu mara ma'ana marar fasali. Na san kina kokarin yin abu mai kyau ne. Amma ta hakan kina batawa ne. Ga tutorial a kan yadda ake kirkirar mukala pls. https://en.wikipedia.org/wiki/Help:Editing#:~:text=Wikitext%20editing%20using%20the%20Source,add%20or%20change%20the%20formatting. Patroller>> 21:42, 15 ga Augusta, 2024 (UTC)[Mai da]

Aberdeen - Aberdeen F.C

[gyara masomin]

Na sauya taken mukalar zuwa F.C wato kungiyar kwallon kafa (https://en.wikipedia.org/wiki/Aberdeen_F.C.). Idan kina so ki rika fassara mukala daga Turaci zuwa Hausa to kiyi amfani da content translation tool (https://ha.wikipedia.org/wiki/Special:ContentTranslation?title=Special:ContentTranslation&campaign=contributionsmenu&to=ha&from=en&page=Nigerian+Army#draft). Ya fi sauki kuma ya fi sauri.

Idan kina neman karin bayani a kan yadda ake amfani da Content Translation Tool to ki yi min magana ta adireshin email muhammadbashiryahuza@gmail.com Patroller>> 21:48, 15 ga Augusta, 2024 (UTC)[Mai da]