Jump to content

Tattaunawar user:Hauwa'u lawal ardo

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 10 by Hauwa'u lawal ardo in topic Jan hankali game da salon gyararraki

Hey

[gyara masomin]

Malama hauwa'ya aike ya wikipedia here my WhatsApp number 07083940646 call or text WhatsApp Adamu ab (talk) 05:49, 16 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply

Jan hankali game da salon gyararraki

[gyara masomin]

Assalam @Hauwa'u lawal ardo,

Ina mai janyo hankalinki game da yadda kike gyara don kuskure kike yi sosai. Kamar a wannan mukala Benghazi, na share gyararrakin ki saboda kin saka link a wuraren da basu dace ba. Misali kin saka link na Ƙasar Islama a inda aka saka "kasar" Libya. Kin kuma saka link na Biyafara a inda aka saka karni na "Biyar". Duka wadannan basu da alaka.

Saboda haka ina mai jawo hankalinki da ki kula sosai da irin gyararrakin da kike yi don wannan bata shafuka ne. Idan akwai abinda baki gane ba ki tuntubi wani kwararren edita ko admin. @Gwanki pls join discussion..

Bissalam Patroller>> 21:04, 31 Disamba 2024 (UTC)Reply

nagode sosai in sha Allah zan Gyra Hauwa'u lawal ardo (talk) 22:05, 1 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply