Jump to content

Tattaunawar user:UOzurumba (WMF)/sandbox

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karanta wannan saƙon a wani yarenKuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa HausaWikimedia Foundation za'a gwada chanji tsakanin cibiyoyin bayanai na farko dana sakandare. Wannan zai tabbatar da cewa Wikipedia da sauran wikis na wikimedia na iya tsayuwa akan yanar gizo koda bayan wata ruɗani Don tabbatar da cewa komai yana aiki, sashen Fasahar Wikimedia yana buƙatar yin gwajin da aka shirya. Wannan gwajin zai nuna idan zasu iya dogara da amincewa da chanji daga wannan cibiyar zuwa wancan. Ana buƙatar ƙungiyoyi da su zauna cikin shiri kuma su kasance a kusa don magance duk wata matsala da ke iya tasowa yayin gyaran. Duk zirga-zirga za su kunna 26 Afirilu. Gwajin zai fara daga karfe 14:00 UTC.Abin takaici, saboda wasu iyakoki na cikin MediaWiki, dole a dakata da duk gyararraki dole ne a yayin da muke yin sauyin. Muna neman afuwa game da wannan tsaiko, kuma muna aiki don raguwarsa nan gaba. Zaka iya karantawa, amma banda gyara, a duka wikis na wani ɗan ƙanƙanin lokaci.*Ba za ku iya yin wani gyara ba har na tsawon awa ɗaya a ranar Laraba 26 Afirilu 2023.*Idan kayi ƙoƙarin gyara ko ajiyewa awannan lokacin, zaku ga saƙon kuskure. Muna fatan cewa babu gyara da za ayi asara awannan lokacin, amma ba za mu iya tabbatar muku ba. Idan ka ga sakon kuskuren, to don Allah a jira har komai ya koma daidai. Sannan ne zaku samu damar adana gyaran ku. Amma, muna ba da shawara cewa ku kwafe canje-canjen ku tun daga farko, idan da hali.Wasu sakamakon:*Ayyukan bango zasu Kasance a hankalu kuma wasu za'a iya ajiye su. Tana iya kasancewa hanyoyin hadin masu kalar-ja ba zasu dawo ba da sauri kamar yadda aka saba. Idan ka kirkiri labarin da aka riga aka danganta shi a wani wuri, hanyar hadi zata zauna a kalar-ja fiye da yadda aka saba. Dole ne a tsaida duk wasu rubutun masu dadewa* Muna sa ran tura lambar za ta faru kamar kowane mako. Koyaya, wasu daskarewar lamba-by-case na iya faruwa akan lokaci idan aikin ya buƙaci su daga baya.* GitLab ba zai kasance ba na kusan mintuna 90.Ana iya jinkirta wannan aikin dangane da yadda hali ya bada Za ka iya karanta tsarin a read the schedule at wikitech.wikimedia.org. Za a sanar da duk wanu canji na wannan jadawalin. Za a sami karin sanarwar dangane da wannan. Za a nuna wata tuta a kowace wikis mintina 30 kafin wannan aikin ya faru. Ayi kokarin yadda wannan bayanin tare ga jama'ar ku.

[gyara masomin]

MediaWiki message delivery 23:45, 20 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Tech/Server switch

[gyara masomin]

MediaWiki message delivery 23:56, 20 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Your wiki will be in read-only soon

[gyara masomin]

MediaWiki message delivery 00:31, 21 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Приглашение к участию в исследовании

[gyara masomin]

Здравствуйте!

Фонд Викимедиа проводит опрос википедистов, чтобы лучше понять, что привлекает администраторов к участию в работе над Википедией и что влияет на удержание администраторов. Мы будем использовать это исследование для улучшения возможностей википедистов, решения распространенных проблем и удовлетворения потребностей. Мы определили Вас как подходящего кандидата для этого исследования и будем очень признательны за участие в этом анонимном опросе.

Для участия Вам не нужно быть администратором.

Прохождение опроса должно занять около 10–15 минут. Вы можете прочитать больше об исследовании на его странице Мета-вики и просмотреть его заявление о конфиденциальности.

Если у Вас есть вопросы или сомнения, обращайтесь к нам с использованием контактов на странице Мета-вики проекта.

С уважением,

Исследовательская группа Фонда Викимедиа

BGerdemann (WMF) (hira) 16:44, 8 Nuwamba, 2024 (UTC) [Mai da]

Tech News: 2024-46

[gyara masomin]

MediaWiki message delivery 23:55, 11 Nuwamba, 2024 (UTC)[Mai da]