Jump to content

Taye Ashby-Hammond

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Taye Ashby-Hammond (an haife shi 21 ga watan Maris shekarar alif dari tara da casa'in da tara 1999) kwararren dan kwallon kafa ne na kasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a kungiyar EFL League One Stevenage

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Richmond, London, Ashby-Hammond ya fara aikinsa tare da Fulham, yana ba da lokacin aro a kulab ɗin Chipstead da ba na lig ba, Maidenhead United, da Boreham Wood . [1] [2] [3] [4] [5] [6] [7] A Boreham Wood ya kasance "babban bangare a cikin rawar da kungiyar ta National League ta taka zuwa zagaye na biyar na gasar cin kofin FA". [8]

Ya rattaba hannu a matsayin aro ga Stevenage a watan Yunin 2022, inda ya zama dan wasa na tara da kungiyar ta saya a kasuwar musayar 'yan wasa. [8] A cikin Yuni 2023 an sanar da cewa zai koma Stevenage bayan sanya hannu kan kwantiragin dindindin. [9]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ashby-Hammond ya buga wa Ingila wasa a matakin ‘yan kasa da shekara 16 da 17 . [10]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Ashby-Hammond yana da ɗan'uwa, Luca, wanda shi ma mai tsaron gida ne. [11]

Kididdigar sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]
As of match played 29 January 2023
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League FA Cup EFL Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Fulham U21 2018–19 1[lower-alpha 1] 0 1 0
Fulham 2019–20 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2020–21 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0
2021–22 Championship 0 0 0 0 0 0 0 0
2022–23 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0
Chipstead (loan) 2018–19 Isthmian League South Central Division 19 0 0 0 0 0 0 0 19 0
Maidenhead United (loan) 2019–20 National League 22 0 0 0 0 0 0 0 22 0
Maidenhead United (loan) 2020–21 National League 33 0 1 0 0 0 0 0 34 0
Boreham Wood (loan) 2021–22 National League 25 0 5 0 0 0 3[lower-alpha 2] 0 33 0
Stevenage (loan) 2022–23 League Two 26 0 3 0 0 0 0 0 29 0
Career total 125 0 9 0 0 0 4 0 139 0
  1. Appearance(s) in EFL Trophy
  2. Appearance(s) in FA Trophy
  1. "Chipstead | Appearances | Taye Ashby-Hammond | 2018-2019 | Football Web Pages". www.footballwebpages.co.uk.
  2. Seckington, Kaylee (11 January 2019). "Williams uses his contact to secure goalkeeper". SurreyLive.
  3. "Ashby-Hammond joins Maidenhead United on-loan from Fulham".
  4. FC, Fulham. "Ashby-Hammond Joins Maidenhead". Fulham FC.
  5. "Goalkeeper Taye Ashby-Hammond the hero as Maidenhead hold Stockport". www.newschainonline.com. 16 February 2021. Archived from the original on 15 October 2023. Retrieved 24 July 2024.
  6. "Fulham 'keeper Taye Ashby-Hammond extends loan spell with high-flying National League side". 24 November 2021.
  7. FC, Fulham. "Taye Ashby-Hammond: I've Flourished". Fulham FC.
  8. 8.0 8.1 "Taye Ashby-Hammond signs for the season". www.stevenagefc.com.
  9. "Stevenage sign Ashby-Hammond on permanent deal".
  10. Association, The Football. "That's a keeper! Meet William Huffer and Taye Ashby-Hammond". www.thefa.com.
  11. "Taye Ashby-Hammond". Pitchero.

Samfuri:Stevenage F.C. squad