Jump to content

Te Waikorupū River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Te Waikorupū River
General information
Tsawo 15 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 40°50′22″S 172°47′36″E / 40.8394°S 172.7934°E / -40.8394; 172.7934
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Tākaka River (en) Fassara

Kogin Te Waikoropupū, wanda aka fi sani da Kogin Waikoropupu, kogi ne dake Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin kasar New Zealand. Ya samo asali ne daga wurin shakatawa na Kahurangi kuma yana gudana gabaɗaya arewa maso gabas don isa kogin Tākaka kusa da garin Tākaka . A kan hanyarsa ta wuce kusa da Te Waikorupū Springs, wanda ke malalewa cikin kogin kuma yana ƙara yawan ruwansa sosai.

  • Jerin koguna na New Zealand