Jump to content

Temperature

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
temperature
state function (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na scalar quantity (en) Fassara da intensive quantity (en) Fassara
Karatun ta thermodynamics (en) Fassara
Quantity symbol (string) (en) Fassara T da Θ
ISQ dimension (en) Fassara
Quantity symbol (LaTeX) (en) Fassara da
Is invariant under (en) Fassara isothermal process (en) Fassara
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C25206

Yanayi Yanayi a turance bature na kiranshi da tamfireca,ma'ana wani kiddigagrn Abu ne da zama iya gani Wanda take bayar da ainahin sanyi ko zafi na halitu da sauran abubuwa.Ana auna yanayin Abu da na'rar a won yanayi Wanda bature ke kiranta da (thermometer) takan bayanar da gejin karuwar energy na abubuwan da suke motsi,Wanda sukan samu ta sillar girgiza da kuma haduwar atoms wanda suke taruwa su bada wani abu


Abunda ta ke hafsawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mafi akasarin abubuwan da akeyi a zahirance suna Alaka da yanayi (temperature),Wanda suke kamar haka. Abuwan da ake aunawa na zahirance sun had a da ( Abu mai tauri,Abu mai ruwa ,iska,da kuma plasma), Danshi,solubility,suraci,thermal conductivity,da kuma zafin wutan lantarki[1]

gejin awonta

[gyara sashe | gyara masomin]

Awon gejin yanayi ya kunshi rabe Raben lambobi guda biyu,gejin da ya fara daga babu (0)digri, zuwa abubuwan da suka hada ayon tamfiraca da kuma samun sakamakon wannan lambobin

  1. Agency, International Atomic Energy (1974). Thermal discharges at nuclear power stations: their management and environmental impacts: a report prepared by a group of experts as the result of a panel meeting held in Vienna, 23–27 October 1972. International Atomic Energy Agency.