Jump to content

Terhemba Shija

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Terhemba Shija
Rayuwa
Haihuwa Vandeikya, 23 Nuwamba, 1960 (64 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Terhemba Shija Masanin ilimin Najeriya ne, mawaki, marubuci, mai suka kuma ɗan siyasa wanda tun daga shekarar 2014 ya karanta laccoci a Jami'ar Jihar Nasarawa, Keffi.