The Chronicles (2020 films)
The Chronicles wani shiri ne da aka yi a shekarar 2020 web series of short films wanda Toka McBaror yayi darekta, an sake fim din ne dan a wayar wa mutane j'ai dangane da Coronavirus disease. Fim din ya nuna sabbin yan'wasa kamar Joe Jnr Otse, Bonny Davies, Gadaffi Mu’Azu, Papasam Obadan, Deborah Yusuf.[1][2]
Kashi
[gyara sashe | gyara masomin]Acikin shirin na farko, wani dalinin kimiyyar laboratory mai tausayi da biyayya ya tunkara kansa dan samun hanyar rayuwa bayan ansame shi da cutar.[3]
Acikin kashi na biyu da na uku, wani mai laifi mara ji kawai yasamu kansa a shataletalen rayuwa ko mutuwa.[4]
Acikin Kashi na hudu, Amina, wata matashiyar yarinya ta gudu don gujewa yi Mata auren dole tare da wani mai kudi, a inda mahaifiyarta maison kudi take kokarin hada auren ta hanyar mata asiri, sai maganin ya fara kama Amina ta dawo daga birni zuwa komawa kauye.[3][1]
Yan'wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Joe Jnr Otse
- Bonny Davies
- Gadaffi Mu’Azu
- Papasam Obadan
- Deborah Yusuf
Sakewa
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Mayu shekarar 2020, Bella Naija suka sanar da sakin film din. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Watch Episode 4 of Toka McBaror's Web Series "The Chronicles" on BN TV". Bella Naija. May 24, 2020. Retrieved October 30, 2020.
- ↑ Roberts, Julia (May 1, 2020). ""The Chronicle" by Toka McBaror is all About Spreading Awareness on Coronavirus". Archived from the original on November 7, 2020. Retrieved October 31, 2020.
- ↑ 3.0 3.1 Oyenigbehin, Joshua (May 2020). "Watch Toka McBaror's "The Chronicles", A Series That Creates Awareness About Covid-19". Station Mag. Archived from the original on November 4, 2020. Retrieved October 30, 2020.
- ↑ "Catch up on Episode 3 & 4 of Toka McBaror's Coronavirus Series "The Chronicles"". Bella Naija. May 15, 2020. Retrieved October 31, 2020.