The Grand Marriage

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Grand Marriage
Asali
Ƙasar asali Komoros
Characteristics

Grand Marriage wanda aka fi sani da Comoros: Grand Marriage fim ne da aka shirya shi a shekarar 2013 na Comoran wanda mai shirya fina-finai na Saudi Arabiya Faisal Al Otaibi ya jagoranta sannan ya bada umarni kuma Al Jazeera ta shirya. Fim ɗin ya dogara ne akan babban auren gargajiya wanda ya shahara a Comoros.[1] Fim ɗin ya nuna labarin babban auren wani ministar gwamnatin Comoran da matansa biyu.[2] Ma'auratan da suka taka rawa a fim ɗin sun yi aure na gaske har sama da shekaru 20. An nuna fim ɗin a bikin Fim na Gulf na 2013 a Dubai Festival City.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Comoros: The Grand Marriage". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2020-10-01.
  2. Harding, Oscar (2019-02-10). "The Best African Movies, From All 54 African Countries". Cinema Escapist. Retrieved 2020-10-01.
  3. "The big, fat costly weddings of Comoros". The National (in Turanci). 16 April 2013. Retrieved 2020-10-01.