The Last of Us (fim)
Appearance
The Last of Us (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Characteristics | |
During | 95 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ala Eddine Slim (en) |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
The Last of Us fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Tunisiya na shekarar 2016 wanda Ala Eddine Slim ya bada Umarni. An zaɓi shi daga Tunisiya don yin takarar a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 90th Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[1][2]
Sharhi
[gyara sashe | gyara masomin]N. ya bi ta cikin hamadar Saharar Afirka da kuma ta jirgin ruwa zuwa Turai. Ya ɓace a cikin wani daji mai ban mamaki, ya haɗu da wani dattijo mai shiru-shiru. Suna shiga a motar ƴan sumogal, kuma jim kaɗan wasu mutane da bindigogi suka far musu. Daya daga cikinsu ya tsere zuwa teku. Ba da daɗewa ba ya sami kansa a cikin wani daji mara iyaka.[3][4][5]
Ƴan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Fethi Akkari a matsayin M
- Jahwar Soudani a matsayin N
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Luigi De Laurentiis Award for First Feature and Prize for the Best Technical Contribution, Venice Film Festival 2016[6]
- Critics' Week (WP)[6]
- Tanit d'Or for First Film and Best Cinematography (Amine Messadi)[6]
- Carthage Film Festival 2016[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Oscars : Le CNCI propose "The last of us", le film de Ala Edine Slim - Kapitalis". Kapitalis. 27 September 2017. Retrieved 27 September 2017.
- ↑ Weissberg, Jay (4 October 2016). "Film Review: 'The Last of Us'". Variety (in Turanci). Retrieved 25 September 2021.
- ↑ "The Last of Us | New Directors/New Films". Film at Lincoln Center (in Turanci). Retrieved 25 September 2021.[permanent dead link]
- ↑ The Last of Us (in Turanci), retrieved 25 September 2021
- ↑ "Akher Wahed Fina (The Last of Us). 2016. Directed by Ala Eddine Slim | MoMA". The Museum of Modern Art (in Turanci). Retrieved 25 September 2021.
- ↑ 6.0 6.1 6.2 6.3 "The Last of Us". Doha Film Institute (in Turanci). Retrieved 25 September 2021.