Jump to content

This Is Love (fim, 1958)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
This Is Love (fim, 1958)
Asali
Lokacin bugawa 1958
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali United Arab Republic (en) Fassara
Characteristics
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Salah Abu Seif
Marubin wasannin kwaykwayo Q60578281 Fassara
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Fouad El-Zahry (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Mahmoud Nasr (en) Fassara
External links

Wannan Soyayya ce ( Larabci: هذا هو الحب‎ An fassara shi da Hatha howa al'ob ) fim ne na ƙasar Masar da aka saki ranar 22 ga watan Oktoba, 1958. Salah Abu Seif ne ya ba da umarnin fim ɗin, tsara shirin gami da rubutwa daga Muhammed Kamel Hassan al-Mohami, taurarin shirin sun haɗa da Lobna Abdel Aziz da Yehia Chahine.

Hussaini injiniyan farar hula ne a garinsu mai irin tunanin da ba a saba gani ba. Yana da ra'ayin mazan jiya kuma ya jajirce wajen neman budurwa, kuma yana ganin Sharifa a matsayin wacce ta dace da shi. Ya ba ta shawara ta kuma yarda. Duk da haka, kwanaki goma da daurin aure, Hussein ya gano cewa matarsa ta taɓa soyayya kuma yana ganinta a matsayin macen da ta gaza, wanda hakan ya sa ta sha wahala sosai a sakamakon sakinta da akayi.[1][2][3]

Ƴan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Lobna Abdel Aziz (Sharifa)
  • Yehia Chahine (Hussein)
  • Hussein Riad (Baban Sharifa)
  • Mahmoud Azmy (Fouad)
  • Abdel Moneim Ibrahim (Tawfiq)
  • Omar El-Hariri (Bahgat)
  • Mary Mounib (Mamar Hussein)
  • Ferdoos Mohammed (Mamar Sharifa)
  • Soheir El-Barouni (Samiha)
  • Salah Abdulhameed (spice miller in the poor neighborhood)
  • Shafik Nour El Din (cabaret founder)
  • Gamalat Zayed (Mrs. Zaha)
  • Kamal Anwar
  • Abdel Moneim Ismail (Ali, a gofer)
  • Zein el-Ashmawy (Abokin Fouad)
  • Zeinat Olwi (dan rawa)
  • Badr Nofal (hotel guest)
  • Hussein Ismail (Zaki)
  • Metawee Eweiss (furniture porter)
  • Toson Moatamed (furniture porter)
  • Abdelazim Kamel (company engineer)

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Al-Sukari, Al-Abbas (August 31, 2011). "الخميس.. "هذا هو الحب" على "روتانا زمان"". Youm7. Retrieved 4 April 2023.
  2. Gharib, Osama (May 20, 2015). "هذا هو الحب". Masr al-Arabia. Archived from the original on May 1, 2022. Retrieved 4 April 2023.
  3. Gharib, Osama (September 10, 2017). "الرجل المظلوم". Al-Masry Al-Youm. Retrieved 4 April 2023.