Thomas Hamilton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dr Thomas Hamilton, (an haife shi a ranar 27 ga watan febrerun 1926), a Johannesburg, ƙasar South Africa.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a waɗannan jami'oi: University of the Witwatersrand; University of Oxford England; University of Washington, Seattle, Washington USA. Ya kuma riƙe mukamin Chairman na fannin karatun likitanci daga Jami'ar Witwatersrand. ya zama Chief Physician a asibitin Johannesburg Hospital, sannan kuma ya kasance ma'aboci a ƙungiyoyin Royal College of Physicians da ke London da kuma Royal Society, South Africa.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Mata biyu da Namiji daya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)