Timor
Appearance
Timor | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Tatamailau (en) |
Height above mean sea level (en) | 2,963 m |
Tsawo | 476 km |
Fadi | 102 km |
Yawan fili | 30,777 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°05′S 125°05′E / 9.08°S 125.08°E |
Bangare na |
Timor archipelago (en) Lesser Sunda Islands (en) |
Kasa | Indonesiya da Timor-Leste |
Flanked by | Timor Sea (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Sunda Islands (en) |
Hydrography (en) |
Timor Tsibiri ne wanda yake a ƙarshen tsibiran Malay, Kudancin kogin Timor. An rab shi gida biyu tsakanin ƙasa mai cin gashin kanta ta
Faɗin tsibirin yana da murabba'in mil 11,883 (kilomita 30,777). Sunan shine bambance-bambancen timur, Malay don "gabas"; ana kiransa ne saboda yana gabas ƙarshen jerin tsibirai.
9°14′S 124°56′E / 9.233°S 124.933°E