Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tirana
Tiranë (sq)Tirona (aln)
Wuri
Ƴantacciyar ƙasa Albaniya County of Albania (en) Tirana County (en) Municipality of Albania (en) Tirana municipality (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
418,495 (2011) • Yawan mutane
10,011.84 mazaunan/km² Labarin ƙasa Yawan fili
41.8 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Lanë (en) da Tiranë (en) Altitude (en)
110 m Bayanan tarihi Ƙirƙira
1614 Tsarin Siyasa • Gwamna
Erion Veliaj (en) (21 ga Yuli, 2015) Bayanan Tuntuɓa Lambar aika saƙo
1001–1028 Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho
4 Wasu abun
Yanar gizo
tirana.al
Tutar birnin Tirana.
Tirana , birni ne, da ke a ƙasar Albaniya . Shi ne babban birnin ƙasar Albaniya. Tirana yana da yawan jama'a 557,422, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Tirana kafin karni na sha biyar kafin haihuwar Annabi Issa.
Bazar Tirana, (1900)
Mutum-mutumin Adem Jashari, Tirana
Wurin shakatawa na birnin Tirana
Jami'ar Tirana
Wani wurin sayar da abinci, Tirana
Skanderbeg Square / Sheshi Skënderbej,Tirana