Tiraren tsinke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Turaren tsinke a kunne

Turaren tsinke

Turaren tsinke wani abu ne mai kamshi wanda ke fitar da hayaki mai kamshi idan ya kone. Ana amfani da kalmar don ƙamshi. Ana amfani da turaren don kyawawan dalilai, bautar addini, aromatherapy, da kuma biki. Kuma ana iya amfani dashi wajan maganin sauro ko Kuma kwari.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Incense". merriam-webster.com. Merriam-Webster. Retrieved December 23, 2019.