Titin kwanar gidan makaranta
Titin kwanar gidan makaranta | ||||
---|---|---|---|---|
road curve (en) | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | Q2840727 | |||
Ƙasa | Isle of Man | |||
Wuri | ||||
|
Titin kwanar gidan makaranta titine wanda aka fi sani da sunan kwanar Russell koda turanci {(School House Corner (formerly known as Russell's Corner))} wata kwana ce ta lankwasa hagu akan asalin titin anan na rukunin A3 titin Lezayre a Ramsey a garin Isle of Man titin yana tsakanin alamar titina ta 23 da 24 , akan mil na 37.73 dai-dai da kilomiter (60.72 km) daga wurin titin tsere na Mountain Course, idan an auna daga wurin fara tsere wanda yake a TT Grandstand. Ana amfanida shine wuri tsere a tsakanin Isle of Man TT da Manx Grand Prix.
Yana daya daga cikin inci hudu wadda ake amfani da shi a gwajin Gordon Bennett da tseren tropy wanda aka yi a 1905 da 1911, haka nan anyi amfani da shi a Snaefell Mountain tun daga 1911 domin tseren TT da Manx Grand Prix. sunan sa ya sami asali ne daga wata makarantar da ke kusa da shi wato Ramsey Grammar School domin a da ana kiran sa da sunan kwanar Russells wacce ta sami sunan ta daga, wanda makarantar ta sami sunan ta ne daga wani dan tsen aji-marsa nauyi mai suna Benjy Russell .