Jump to content

Tsakuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tsakuwa wani ƙwayar halitta ce da take cikin ƙasa, sannan tana taimakawa rai-rai ƙasa domin ta tsayu da kanta.Tsakuwa ƙasa ce da ta banban ta da laka da yashi.

Tsakuwa akan kira ta da (Sand Soil)a harshen turanci.

Laka akan kira ta da (Clay soil)a harshen turanci.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]