Jump to content

Tsangwama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ma,anar tsangwama shine wani yake nuna maka kamar baya bukatar ganin ka, kamarde yatsane ka. Duk abinda kayi sai ya kushe maka, koda abun mekyau ne bazai taba yabawa da kokarin ka ba.