Tsarin tantancewar carbon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tsarin tantancewar carbon hanyace ta lissafin ƙoƙarce-ƙoƙarcen sarrafa iskar gas mai ƙima. Ya tabbatar da cewa, raguwar da ake da'awar a fitar da hayaki ko kayan haɓɓaka na nutsewar carbon, ya faru a zahiri kuma yana da ƙarfi.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Tsarin bincike
  • Carbon diyya