Tsibirin Channel
Appearance
Tsibirin Channel | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Les Platons (en) |
Yawan fili | 198 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 49°26′N 2°21′W / 49.43°N 2.35°W |
Kasa | Jersey da Guernsey |
Flanked by | English Channel (en) |
Hydrography (en) | |
Mountaineering (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Tsibirin Channel, tsibiri ne a cikin tashar Ingilishi, kusa da gabar ruwan Faransa na Normandy. Ya kasu kashi biyu Dogarar sarauta: Bailiwick na Jersey, wanda shine mafi girma a cikin tsibiran; da Bailiwick na Guernsey, wanda ya ƙunshi Guernsey, Alderney, Sark, Herm da wasu ƙananan tsibiran.[1][2]