Tsintsiya
Appearance
Tsintsiya Wata nau'in kalar ciyawa ce da ake amfani da ita wajen share-share kama daga cikin gida ko wajajen da mutane kanyi mu'amala da su.[1]
Asalin tsintsiya
[gyara sashe | gyara masomin]Tsintsiya dai wata ana shuka ta ne, wata kuma takan fito ne batare da an shukata ba Allah ne ke fito da ita.
Ire-iren tsinshiya
[gyara sashe | gyara masomin]1. Tsintsiyar kwa-kwa
2. Tsintsiyar laushi [2]
Amfani
[gyara sashe | gyara masomin]Ana amfani da ita wajen shara ko tsabtace wuri agida, ko kasuwa da sauransu.