Tsire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsire
hoton tsire

Tsire ana yin shi ne da danyen nama da za'a yan-yanka shi kanana da dan fadi sai a samu tsinki siriri sai a tsira shi a cikin tsinken sai a balbada mashi dakakken kuli kuli a kuma yayyafa mashi man gyada a daura bisa waya a gasa shi [1]

Iyayen mu mata kuma nayin na tukunya a gida

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-16. Retrieved 2023-03-16.