Jump to content

Tsohon Alkawari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsohon Alkawari
Asali
Characteristics
Description
Ɓangaren Baibûl
Old Testament Trinity 17th c
tsohon alkawari

Tsohon Alkawari (Old Testament) itace kashin farko na littafin Baibul din kiristocu, wanda shine yake daga Hebrew Bible (or Tanakh), wani tarin tsaffin rubutan addini ne, da Isra'ilawa suka tattarasu, wanda mafi yawan kiristoci da yahudawa masu addini suke ganinsa littafi mai tsarki wato Kalmar Allah.[1] Kashi nabiyu na baibul din shine Sabon Alkawari.

  1. Preface to the New Revised Standard Version Anglicised Edition