Tuapa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tuapa ɗaya ne daga cikin ƙauyuka goma sha huɗu na Niue.Yawanta a ƙidayar 2017 ya kasance 112,daga 97 a cikin 2011.

Mazaunan Tuapa sun kafa ƙauyukan Makefu,Hikutavake,da Namukulu.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]