Tuatafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tuatafa ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Alo a arewa maso yammacin gabar tekun Futuna.Dangane da ƙidayar jama'a ta 2018,yawan mutanen ƙauyen mutane biyu ne. Ya ƙunshi coci mai suna Eglise de Sainte Famille.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]