Tudun Kilang
Appearance
Tudun Killang wani tudu ne a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Yana cikin kauyen Popandi da ke Kaltungo a jihar Gombe. Ana amfani da wurin don noma, farauta, da yawon buɗe ido.[1][2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://articles.connectnigeria.com/top-12-destinations-in-north-eastern-nigeria/
- ↑ https://tozalionline.com/gombe-state-nigerias-jewel-savannah/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-07. Retrieved 2022-06-01.