Jump to content

Tunde lemo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tunde lemo
Rayuwa
Haihuwa 1960 (63/64 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Sana'a
Sana'a Ma'aikacin banki

Tunde Lemo ko Tunde O. Lemo (an haife shi a shekara ta 1959) ma'aikacin banki ne na Najeriya kuma tsohon mataimakin gwamnan ayyuka kuma darakta na babban bankin Najeriya. Tun daga shekarar 2018, ya zama shugaban hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA).[1]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Tunde_Lemo