Ulukwumi language

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ulukwumi,kuma anfi sanin shi da Olùkùmi, harshen Yoruboid ne da al'ummar Olukumi na Aniocha North LGA, Jihar Delta, Najeriya ke magana.

Olùkùmi yana nufin 'abokina' a yaren Owé na Yarbawa da Igala.