Jump to content

Umar-askira/Wikipedia Campaign at Kaduna Polytechnic (Kadpoly)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asslamu Alaikum. Barkunmu da war haka tare da fatan kowa na cikin koshin lapiya amin. Ina mai farin cikin sanar da taron da zan gabata inshaallahu mai taken Wikipedia Campaign at Kaduna Polytechmic (Kadpoly) zuwa wata mai zuwa dai dai da 16th March 2022 Inshaallahu ta'ala. Na gode. Dan uwanku A Wikipedia, Umar-askira