Ummi Nuhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ummi Nuhu tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, ummi tafi fitowa a manyan fina finan Hausa, na kamfanin (FKD PRODUCTION), wanda sarki ali nuhu ke jagorantar sa kamar irin su fim din Fil'azal, zo mu zauna, gambiza, Rabin jiki, jini masarautar, lafiya dai yammatah, da sauran su.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Ummi nuhu Haifaffiyar jihar kaduna ce tayi karatun firamare da sakandiri a gaban iyayenta a Kaduna a shekarar 2003, ta shigo masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud ta hannun jarumi Sarki Ali nuhu inda ta fara da fim din ta na farko Mai suna(Al,amari) jarumar tayi fina finai da dama a zamanin ta a daga baya Kuma aka daina ganin ta a masana'antar fim.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://kannywoodsceneblog.wordpress.com/tag/ummi-nuhu/