Ungozoma
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Ungozoma | |
---|---|
paramedical speciality (en) , field of work (en) , academic major (en) , academic discipline (en) , field of study (en) da career (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | medicine (en) da care (en) |
Described at URL (en) | nursingworld.org… |
ISCO-88 occupation class (en) | 322 |
Ungozoma kwararraiyar maaikaciyar lafiya ce wadda ke kula da iyaye mata da jarirai wurin haihuwa,kwararriya da ake ma taken UNGOZOMA.
Ilimi da horarwar ungozoma ta taállaka ne kacokan ga mata gabadaya tsawon rayuwar su;maida hankali su zama kwararru,maida hankali swajen gano hali da kuna yanayin da yake bukatar kulawa nan gaba.Yawanci a wasu kasashen,ana gane ungozoma a matsayin mai kulka da kiwon lafiya .Ana horar da ungozoma domin a gane banbanci daga fara nakuda lafiya yanda zasu fahimci wasu matsaloli da ka iya tasowa.Suna iya shiga ckin kasada wajen matsaloli kamar su katsewar haihuwa,haihuwar tagwaye,da kuma haihuwar jaririn da yake a baya,suyi amfani da dabaru mara cin zali.Matsalolin da suka kunhsi ciki da haihuwa wanda suka gagari ilimin ungozoma,kamar fida da kayan karbar haihuwa,suna mika marasa lafiyan zuwa ga masana ilimin fida da kuma likitoci.[1][2] A wasu bangarori da yawa na duniya,wadannan kwararrun suna aiki ne domin su bada kulawa ga matan da suke iya haihuwa.A wasu wuraren kuma, ungozoma ce kadai ke bada kulawa,haka zalika a wasu kasashen kuma ,ana zabar mata da yawa domin su zama masu amfani da likitocin haihuwa sama da ungozoma.
Kasashe da dama da suka samu cigaba suna ware kudade domin horar da mata su zama ungozomomi,daga darajar matan da dama sun dade suna karbar haihuwa a gargajiyance.Wasu kananan hukumomin lafiya kuma suna cikin rashi saboda karancin kayan aiki da kuma kudaden samar dasu.[3][4]
Tarihin Ungozoma
[gyara sashe | gyara masomin]A Tarihin baya na kasar Egypt,Ungozomanci ya kasance aikin mata ne.Babban aikin ungozoma a zamanin da ya kunshi bada taimako wurin haihuwa,sannan kuma yana kunsar duk wani temako da ya shafi mata idan sunzo haihuwa.A wurare da yawa ungozoma na taho wa da mutum biyu ko uku wadanda zasu taimaka mata wurin karbar haihuwa.<ref>Towler and Bramall, p.12
Tarihin zamanin zama Ungozoma
[gyara sashe | gyara masomin]A karni na 18th,fada ya kaure tsakanin masana ilimin hida da ungozomomi,ma’aikatan lafiya maza sun tayar da kura cewa aikin su da kwarewarsu yafi yanda ungozoma keyi ada.[5]
Manyan wuraren aikin Ungozoma
[gyara sashe | gyara masomin]- -Wata 3 na farkon daukar ciki wanda ya kunshi (watan farko;sati 1-4,wata na biyu ;sati 5-8,wata na uku;sati 9-13)
- -Wata 3( wata hudu;sati 14-17,wata na biyar;sati 18-21,wata na shida;sati 22-26)
- -Wata 3(wata na bakwai;sati 27-30,wata na takwas;sati 36-40)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.nytimes.com/2008/01/09/movies/09born.html
- ↑ https://annalsofglobalhealth.org/articles/abstract/10.1016/j.aogh.2016.04.617/
- ↑ https://annalsofglobalhealth.org/articles/abstract/10.1016/j.aogh.2016.04.617/
- ↑ https://ahdictionary.com/word/search.html?q=midwife
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Midwifery