Jump to content

United States Air Force

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
United States Air Force ana koyamasu training
jiragen United States Air Force

Rundunar Sojan Sama ta Amurka (USAF) reshen rundunar sojojin kasar Amurka ce ta jiragen sama, kuma tana daya daga cikin ayyuka takwas masu sanye da kaya na Amurka.[1]

  1. https://www.usafe.af.mil/
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.