Ursel Finger
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Saarbrücken (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | San Diego, 22 ga Faburairu, 2015 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 50 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 157 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ursula Elizabeth Finger-Morrison (5 ga Yuli 1929 – 22 Fabrairun shekarar 2015) ta kasance Yar wasan tseren kasar Jams ce, kuma' Bajamushiya. An haife ta me a garin Saarbrücken, ta shiga gasar tseren mita 4 × 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 1952 mai wakiltar Saar.[1] Ita ce mace ta farko da ta wakilci Saar a wasannin Olympics.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ursel Finger Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.