Jump to content

User:A Usman Gas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yanda ake fate-faten Dan Kali da Wake

[gyara sashe | gyara masomin]

*Wadan Nan shine hanya mafi sauki wajen dafa dankali da wake.

* Za'a fara gyara wake sosai, kuma atabbata atsince dukkan awani abu maras kyau daga cikin sa.

  • Sai awanke waken da ruwa me kyau domin tsaftace dukkan wani kazantar dake jikin waken.
  • Sai abare dankali ayankasa kanana-kanana, sai shima awanke sa.
  • Bayan an iza wuta, sai anbari idan ruwa ya tafasa sannan afara saka waken.
  • A tabbata ansanya dukkan yakan miyan da ake da maradin dafawa dasu.
  • Baza,a saka Dankalin ba harsai waken yakusa dafuwa sai asa dankalin sukarasa dahuwa tare, saboda shi dankali yanada saurin dahuwa.