Jump to content

User:Abba Small

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tarihin Abba Small Mawakin Hausa Gambara Yayin Da A Turance Ake Cewa Rapping/Hiphop, Abba Small Ya Fara Waka Ne A Shekarar 2018, An Haifeshi A Shekarar 04/10/2000 , A Karamar Hukumar Katagum Axare Jahar Bauchi State, Yayin Da Yagudanar Da Karatun Sana Primary Da Junior School A Makarantar Ahmad Turaki Primary/junior School Axare Sannan Yayi Matakin Secondary School A Makarantar Gov't Day Secondary School Matsango Axare Haka Zalika Har Ila Yau Mawaki Abba Small Yana Chgaba Da Neman Ilimi Bai Dakata ba Wannan Shine Takaicaccen Tarihin Shahararren Mawakin Nan Wadda Akafi Sani Da Abba Small(Hiphop Killer).